Ahmed Francis

Ahmed Francis
Finance minister of Algeria (en) Fassara

27 Satumba 1962 - 4 Satumba 1963 - Bachir Boumaza (en) Fassara
member of the French National Assembly (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Relizane, 1912
ƙasa Aljeriya
Mutuwa Geneva (en) Fassara, 1 Satumba 1968
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Geneva (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci Algerian War (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Union of the Algerian Manifesto (en) Fassara

Ahmed Francis (an haife shi a ranar 12 ga watan Nuwamba shekarar 1910) [1] – 31 ga watan Augusta shekarar 1968) ɗan siyasan Algeria ne kuma ɗan kishin ƙasa, an haife shi a Relizane a cikin dangi asalinsu Miliana.

Bayan karatun likitanci a birnin Paris na kasar Faransa, inda ya samu digirin digirgir a shekarar 1939, Ahmed ya koma Algeria ya fara aiki a shekara ta 1942 a Setif, garin abokinshi Ferhat Abbas, wanda ya bi ta lokacin juyin juya halin siyasa.

Duk da kasancewarsa Kirista, ya kasance Ministan Tattalin Arziki da Kuɗi na gwamnatin Algeria ta farko daga shekarat 1958 zuwa shekara ta 1963, wanda ya sa shi kaɗai ministan Aljeriya wanda ba Musulmi ba.

  1. https://www.vitaminedz.com/%D9%87%D8%B0%D8%A7-%D8%A7%D9%84%D9%85%D9%86%D8%B3%D9%8A-%D8%A7%D9%84%D8%A2%D8%AE%D8%B1-%D8%A7%D9%84%D8%AF%D9%83%D8%AA%D9%88%D8%B1-%D8%A3%D8%AD%D9%85%D8%AF-%D9%81%D8%B1%D9%86%D8%B3%D9%8A%D8%B3/Articles_18300_576475_0_1.html

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search